
Yadda Uwa Ta Yi Jiran Labarin Garkuwa Da Yayanta
Yadda Uwa Ta Yi Jiran Labarin Garkuwa Da Yayanta | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Lokacin Ramadan ne, kuma Bintu Suleiman, wata uwa kuma ‘yar kasuwa mai shekaru 55 daga Ngoshe a Jihar Borno, Arewa maso Gabashin Najeriya, tana shirin buɗe baki tare da iyalanta. Sai harbe-harbe ya fara, kuma cikin awa guda gidanta ya kama …
Read More









