Sun Cika Alkawarinsu Na Kai Harin Ta’addanci

Birbishin Rikici: Episode 53

Listen to this story

Audio is unavailable for this story.
Prefer HumAngle on Google
1
​​Birbishin RikiciPodcast

Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS

Wasu daruruwa dauke da makamai sun kai hari garin Kagoro dake Kudancin Kaduna a daren ranar Lahadi, 20 ga watan Maris, 2022, inda suka dawo da safiyar ranar Litinin 21 ga watan, suka kashe mutane da dama tare da kona dukiyoyi duk da kasancewar sojoji.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya:Zubaida Baba Ibrahim

Muryoyin shiri: Khadija Gidado, Hawwa Bukar, Umar Yandaki

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida

Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here

Comments

1 comment

  • Nasir Abbas Babi

    26 Nov 2022, 21:03

    Allah Ya kawo muna sauƙi. Amma lallai wannan aiki na Humanangle ya na da matuƙar ƙayatarwa. Ina fatar ya zama daga cikin ayukkan da za su zama silar ceto yankin Arewacin Najeriya da Najeriya baki ɗaya.

Sign in to join the discussion.

Prefer HumAngle on Google
1

Of course, we want our exclusive stories to reach as many people as possible and would appreciate it if you republish them. We only ask that you properly attribute to HumAngle, generally including the author's name, a link to the publication and a line of acknowledgement.