​​Birbishin Rikici

Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.

  • Collage of African rural life with text "Birbishin Rikici" and "Episode 128" by HumAngle, featuring people, animals, and vehicles.
    Rukayya Saeed

    Yadda Uwa Ta Yi Jiran Labarin Garkuwa Da Yayanta

    Yadda Uwa Ta Yi Jiran Labarin Garkuwa Da Yayanta | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Lokacin Ramadan ne, kuma Bintu Suleiman, wata uwa kuma ‘yar kasuwa mai shekaru 55 daga Ngoshe a Jihar Borno, Arewa maso Gabashin Najeriya, tana shirin buɗe baki tare da iyalanta. Sai harbe-harbe ya fara, kuma cikin awa guda gidanta ya kama […]

    Read More
  • Collage featuring desert scene with people, cattle, and vehicles, captioned "Birbishin Rikici, Episode 127," by HumAngle.
    Rukayya Saeed

    Bauta A Matsayin Ungozama

    Bauta A Matsayin Ungozama | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Adisu Abba wata mata ce mai shekaru 45 kuma uwa ga ‘ya’ya biyar. Ta fito daga Dikwa, Jihar Borno, a arewa maso gabashin Najeriya. Tun kafin rikici ya tarwatsa rayuwarta, ta riga ta fara koyon aikin da zai zama ginshiƙin rawarta a cikin al’ummarta—ta koyi yadda […]

    Read More
  • Collage art with people, animals, and vehicles in desert. Text: "Birbishin Rikici, Episode 126", HumAngle logo at the bottom.
    Rukayya Saeed

    Sabuwar Rayuwa Bayan Yaki

    Sabuwar Rayuwa Bayan Yaki | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Christie Garba mace ce mai shekaru 38, uwa ga yara bakwai, wadda ke zaune a Billiri, Jihar Gombe, a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. Ta kasance tana zaune a Jihar Yobe tare da iyalinta kafin rikicin Boko Haram ya addabi yankin. A wancan lokacin, hare-hare sun […]

    Read More
  • Collage depicting people, vehicles, and cattle in a desert landscape, with a paper reading "Birbishin Rikici" and "Episode 125."
    Rukayya Saeed

    Ta Rasa Komai Dalilin Boko Haram

    Ta Rasa Komai Dalilin Boko Haram | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Gina Bashir manomiya ce mai shekaru 46 daga Askira Uba a jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya. A lokacin da rikicin Boko Haram ya kai kololuwa, tana zaune a Benisheik, wani karamin gari a Borno, tare da mijinta da ‘ya’yanta shida. A lokacin wannan […]

    Read More
  • Collage featuring silhouettes of people, animals, and vehicles in a desert, with text "Birbishin Rikici, Episode 124" and HumAngle logo.
    Rukayya Saeed

    Gudun Tsira

    Gudun Tsira | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Kina dauke da ciki na watanni tara, ba takalmi a ƙafa, kina gudu cikin ƙaya, kura da tsoro. Kusan shekaru goma, Ya Busam Ali ta shafe tana rayuwa a matsayin yar gudun hijira, tana tafiya me nisa a kowace kakar noma zuwa gonakin da ‘yan ta’adda ke iko […]

    Read More
  • Collage of people, animals, and vehicles in a desert setting. Text reads "Birbishin Rikici, Episode 123." HumAngle logo at bottom.
    Rukayya Saeed

    Hatsarin Noma A Inda Babu Tsaro

    Hatsarin Noma A Inda Babu Tsaro | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Da can kana shafe tsawon kwanaki a gona, kana shuka iri-iri na amfanin gona kana dawowa gida da girbi mai yawa. Yanzu kuma, sa’o’i kaɗan kacal kake aiki, a ƙarƙashin sa ido na sojoji. Ba za ka iya yin nesa da gari ba, kuma […]

    Read More
  • Collage artwork titled "Birbishin Rikici," Episode 122, by HumAngle, featuring people, animals, vehicles, and a desert landscape.
    Rukayya Saeed

    Lokacin Da Mai Taimakonta Ya Bace

    Lokacin Da Mai Taimakonta Ya Bace | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Ka gudu don ceton rayuwarka lokacin da Boko Haram suka kai hari a garinku a Adamawa, arewa maso gabashin Najeriya. Da ka dawo, sai ka tarar da makwabci ya fara gina gida a kan filin ka. Lokacin da ka nuna rashin amincewa, ya ba […]

    Read More
  • Collage with people, animals, and vehicles on a desert background. Text: "Birbishin Rikici," "Episode 121," "HumAngle."
    Rukayya Saeed

    Neman Yanci Da Kudin Fansa

    Neman Yanci Da Kudin Fansa | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS kuna gida kuna shirye-shiryen dare, bayan sallar isha’i. Rayuwarku na cike da kalu-bale, amma aƙalla kuna tare da iyalan ku. kwatsam, ba tare da gargadi ba, mahara dauke da makamai suka mamaye kauyen ku. Suna baku umarni da ihu har […]

    Read More
  • Rukayya Saeed

    Kwana Na Karshe A Gida

    Kwana Na Karshe A Gida | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS kina gida tare da mijinki da ‘ya’yanku hudu, kuna shirya abincin rana kamar kowace rana. Kwatsam sai kuka ji ‘yan ta’adda dauke da makamai sun kewaye garinku. Suna afkawa gidaje, suna sace amfanin gona, suna kashe duk wanda ya musu […]

    Read More
  • "Birbishin Rikici" podcast episode 119 cover art, featuring rural life imagery with people, animals, and vehicles. HumAngle logo included.
    Rukayya Saeed

    Masu Kewa Da Wadanda Suke Kewarsu (II)

    Masu Kewa Da Wadanda Suke Kewarsu | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Lokacin da wanda kuke ƙauna ya ɓace, kuma bayan shekaru ba ku gan shi ko ji daga gare shi ba, baku cire ran sake haɗuwa, se ya zama wani jinkirin me zafain jira. Amma me zai faru idan an […]

    Read More
  • Rukayya Saeed

    Danta Ya Taka Bom!

    Kin yi aure da wani soja wanda kuka gina rayuwa da shi kuma kuka haifi ’ya’ya shida. wata rana, an tura shi yaki ba sake dawowa ba.

    Read More
  • Cover art for HumAngle's "Birbishin Rikici" Episode 117, featuring silhouettes of people, animals, and vehicles in a desert scene.
    Rukayya Saeed

    Gwagwarmayar Rayuwa

    Ke uwa ce mai yara takwas, kina rainon ‘ya’yanki a sansanin ‘yan gudun hijira dake babban birnin tarayyar Najeriya bayan tserewa mummunan harin da kungiyar ta’addancin Boko Haram ke kaiwa.

    Read More