Birbishin Rikici

Episode 49

An Musu Dirar Mikiya, An Sace Dabbobinsu

5 mins
29 Oct 20225 minsBirbishin Rikici

Episode description

Tsakanin ranar 12 zuwa 14 ga watan Disambar 2015, sojojin Najeriya sun kai farmaki kan 'yan uwa musulmi na Harkar Musulunci a Zariya. Lokacin da lamarin ya faru, rundunar sojin ta yi ikirarin cewa ‘yan Shi’a sun yi yunkurin kashe tsohon babban hafsan sojojin kasa, Tukur Buratai. Shekaru da yawa bayan haka, iyalai har yanzu suna shan wahala sakamakon kisan kiyashin.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya:Tracy-Allen Ezechukwu

Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Umar Yandaki

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru

Furodusa: Hajara Ibrahim

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida

Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here